Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo ya bayyana cewa sun yanke shawarar sanar da shugaban kasa Buhari sakamakon tattaunawarsua Abuja kafin sanar da jama'a.
Labari da ke zuwa mana a yanzu ya nuna cewa rikici ya kaure a tsakanin masu zanga-zangar goyon bayan shugaban kasa Muhammadu Buhari a birnin tarayya Abuja.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a cikin jawabinsa na ranar Damokradiyya, ya bayyana cewa a shirye yake ya sadaukar da rayuwarsa domin ci gaban kasarsa Najeriya.
Kungiyar Ohaneze Ndigbo a jihohin arewa 19 da FCT sun yi Allah wadai da kashe-kashe da rashin tsaro a yankin Kudu maso Gabas, sun nemi a kawo karshen abun.
Kungiyar Ohanaeze Ndigbo, ta yanke shawarar tattaunawa da shugabannin dattawan arewa kan yadda za a magance matsalar rashin tsaro a yankin kudu maso gabas.
Gwamna Hope Uzodinma na jihar Imo, ya bayyana cewa jam'iyyar All Progressives Congress (APC) mai mulki a kasar, ta cancanci lashe babban zaben Najeriya na 2023.
A ranar Laraba, 9 ga watan Yuni, an gabatarwa Shugaban kasa Muhammadu Buhari da wayar hannu na farko da aka yi a Najeriya a wajen taron majalisar zartarwa.
Rundunar Sojojin Najeriya ta yi gagarumin nasara a kan ‘yan ta’addan Boko Haram yayinda suka yi yunkurin kai hari garin Dikwa da ke jihar Borno, an kashe su.
Safinatu Buhari ta kasance malamar makaranta kuma matar shugaban kasar Najeriya a lokacin da mijinta Muhammadu Buhari yayi mulkinsa na farko wato mulkin soja.
Aisha Musa
Samu kari