Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Bayan jita-jita da aka ta yadawa game da mutuwarsa a shafukan soshiyal midiya, babban jigon jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu ya dawo gida Najeriya daga Dubai.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesome Wike ya bukaci shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya yi amfani da matsayinsa ba babban kwamandan tsaro wajen kare al'umman kasar.
Jam’iyyar All Progressives Grand Alliance (APGA) ta sanar da sallamar shugabanta, Victor Oye da wasu mambobin jam'iyyar guda 6 a ran Talata, 15 ga watan Yuni.
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya ce babu 'yan bindiga da suka yada sansani a Dajin Falgore, kamar yadda ake ta yadawa a kafafen watsa labarai.
Sakamakon sauya shekar gwamnan jihar Kuros Riba, Ben Ayade zuwa jam'iyyar APC mai mulki, shugaban jam'iyyar PDP ya shawarce shi da ya fara tattara kayansa.
Alamu sun nuna cewa sabon rikicin siyasa ya kunno kai tsakanin Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki da tsohon ubangidansa Adams Oshiomhole kan yan majalisar jihar.
Majalisar wakilai ta tarayya tana shirin aiwatar da wani kudiri wanda zai tursasa Shugaban kasa mai ci yin jawabi ga 'yan Najeriya kan halin da kasar ke ciki.
Kwamishinan Kudi na Sakkwato, Hon. Abdussamad Dasuki ya nesanta kansa daga cikin jerin mutanen da za su yi takarar neman kujerar gwamnan jihar a zaben 2023.
Gwamnonin jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) mai adawa a kasar sun bukaci Shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya janye sokewar da yayi wa Twitter a kasar.
Aisha Musa
Samu kari