Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Gwamnonin da aka zaba a jam’iyyar PDP sun yi wa hadiman Shugaban kasa Muhammadu Buhari raddi, sun ce kalamansu ba sa yin kama da wanda shugaban kasa zai yi.
Tsohon sanata da ya wakilci yankin Kaduna ta tsakiya a majalisar wakilai, Sanata Shehu Sani ya yi Allah-wadai da gazawar shugabanni wajen kare dalibai a kasar.
A ranar Laraba, 16 ga watan Yuni ne aka yi addu'an kwanaki arba'in da mutuwar Aisha Jummai, tsohuwar ministar harkokin mata waccce aka fi sani da Mama Taraba.
Kamar yadda yake a tarihi, an samar da takardar kudi na naira dari a Najeriya a watan Janairu, 1973, shekaru 13 bayan samun yanci kuma ya fi kowanne kyau a ido.
Jam'iyyar All Progressive Congress (APC) a jihar Kano ta sake tabbatar da dakatarwar da tayi wa Shaaban Ibrahim Sharada, tsohon hadimin Shugaban kasa Buhari.
Rahotanni daga jihar Kebbi sun kawo cewa wasu da ake zaton 'yan bindiga ne sun sace dalibai da dama daga Kwalejin Tarayya da ke garin Yauri a daren Alhamis.
Cif Emmanuel Iwuanyanwu, dan siyasa daga yankin kudu maso gabas ya jadadda cewa babu inda kabilar Ibo za ta fice ta je domin sune ke da manyan jari a kasar.
Gwamna Nyesome Wike ya sha alwashin cewa ba zai taba ziyartan shugaban kasa Muhammadu Buhari ba a fadarsa da sunan neman taimako kan wata matsala a jiharsa.
A kokarin kara inganta harkokin cikin gida Najeriya, Gwamnan CBN, Godwin Emefiele, na shirin hana karin abincin kasashen waje da ake shigowa da su cikin kasar.
Aisha Musa
Samu kari