Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Matar biloniya Ahmed Indimi, Zahra Muhammadu Buhari ta bayyana ra'ayinta a kan aure inda tace yana nufin soyayya mara iyaka, yarda da kuma kwanciyar hankali.
Tsohon sanata, Olabiyi Durojaiye ya ce manyan yan takara ciki harda Tinubu za su fito su zage damtsensu inda su kuma yan Najeriya za su zabi wanda yayi masu.
Gwamnonin kudu maso gabashin kasar sun nesanta kansu daga kungiyoyin da ke kira ga raba kasa, sun yi kira ga hadin kan Najeriya da tir da rikice-rikicen yankin.
Kungiyar Malaman Jami’o’i, ASUU na barazanar sake shiga yajin aikin gama gari saboda rashin biyan wasu malaman kungiyar albashi duk da umurnin Shugaban kasa.
Gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasarawa ya bayyana cewa rashin amana da rashin adalci na daga cikin abubuwan da ke kara tabarbarar da lamarin tsaro a kasar.
Gwamnan Kaduna Nasir El-Rufai ya ce gwamnatinsa ba za ta tsangwami ko kuma ta bi wadanda suke yi mata bita-da-kulli da sharri ba, iyakar ta hada su da Allah.
Bayan rabuwa da yayi da tsohuwar matarsa, Shahararren dan kwalon Super Eagles, Shehu Abdullahi ya angwance da sabuwar amaryarsa Naja'atu Muhammed Suleman.
Sarkin Makafi na garin Ibadan, Alhaji Ibrahim Mohammed ya jinjinawa Gwamna Seyi Makinde na jihar Oyo a kan karamcin da yayi na basu sabon matsuguni na alfarma.
Jihar Lagas wacce take a matsayin cibiyar kasuwancin Najeriya ta hau sahu na biyu a cikin birane mafi wahalar zama a duniya bayan birnin Mumbai ta kasar India.
Aisha Musa
Samu kari