Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Babbar kotun jihar Lagas ta tsige Injiniya Deji Doherty a matsayin shugaban jam'iyyar PDP mai adawa a jihar tare da dawo da dawo da daura Dr Adegbola Dominic.
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) reshen jihar Delta ta dakatar da Sanata Peter Nwaoboshi na tsawon wata guda bayan ta zarge shi da cin amanar jam'iyyar.
Shahararren malamin Islama, Sheikh Ahmad Gumi, ya yi zargin cewa akwai wasu bara gurbi a hukumomin tsaro da ke hada kai da yan bindiga wajen samun makamai.
Tsohon gwamnan jihar Abia, Orji Uzor Kalu na kalubalantar yunkurin da hukumar yaki da cin hanci da rashawa ke yi na sake gurfanar da shi kan zambar kudade.
Sheikh Ahmad Mahmud Gumi, shahararren malamin addinin Islama, ya ce rashin adalci ne idan aka kwatanta ayyukan makiyaya da na 'yan asalin yankin Biafra (IPOB).
Gwamna Abdullahi Ganduje na jihar Kano ya bayyana cewa matasan da ke kira ga ballewar kasar basu san yadda aka yi yakin basasa bane shiyasa suke kiraye-kirayen.
Fadar shugaban kasa ta bakin hadimin Shugaban kasa, Babafemi Ojudu ta ce Muhammadu Buhari ba zai yi murabus ba sai ya kammala wa'adin mulkinsa a shekarar 2023.
Gwamna Babagana Zulum na jihar Borno ya bayyana cewa da Allah ya dogara don haka baya tsoron mutuwa shiyasa yake shiga wuraren da Boko Haram suka kai hari.
An kashe wani dan bindiga yayin da suka yi yunkurin yin garkuwa da wani dan kasar Indiya a unguwar Dankande, da ke yankin Karamar Hukumar Igabi, Jihar Kaduna.
Aisha Musa
Samu kari