Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Garba Shehu, hadimin shugaban kasa Buhari ya bayyana cewa a lokacin da dan siyasan na kasar Yarbawa ya ziyarci Kano don neman takara, ofishinsa ya fara zuwa.
Motar wacce aka kerata ta hanyar amfani da kayayyakin cikin gida tana iya tafiya a kan ruwa, lamarin da ya zama abun birgewa sosai ga mabiya shafukan sadarwa.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya shiga labule da shugaban kwamitin rikon kwarya na APC kuma gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni a fadar shugaban kasa, Abuja.
Wasu fusatattu mazauna garin Bungudu da kewaye da ke Jihar Zamfara sun toshe babbar hanyar shiga birnin Gusau don nuna ɓacin ransu game da hare-haren yan fashi.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya fasa tafiyar da ya shirya yi a yau Juma'a, 25 ga watan Yuni zuwa birnin Landan da ke kasar Burtaniya har sai baba-ta-gani.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa a shirye yake ya rattaba hannu kan dokar sake fasalin lamuran kasar idan har 'yan majalisun tarayya suka zartar.
Bayan ya sauya sheka daga babbar jam'iyyar adawar kasar ta PDP, Sanata Peter Nwaoboshi ya ziyarci shugaban kasa Muhammadu Buhari a yau Juma'a, 25 ga watan Yuni.
Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya ce sace dalibai da aka yi kwanan nan a jihar Kebbi na nuna hatsarin da yankin arewa maso yamma ke ciki ta fannin tsaro.
Gwamna Dave Umahi na jihar Ebonyi ya karyata jita-jitan da ake yadawa na cewa marigayi kwamishinansa, Fidelis Nweze ya farfado daga mutuwar da yayi a asibiti.
Aisha Musa
Samu kari