Bayan Nasarar Musulmai, Bakar Fata na Dab da Kafa Tarihin da Ba a Taba Gani ba a Amurka

Bayan Nasarar Musulmai, Bakar Fata na Dab da Kafa Tarihin da Ba a Taba Gani ba a Amurka

Amurka - Hakeem Jeffries na dab da zama Bakar fata na farko da zai shugabanci Majalisar Wakilan Amurka, bayan samun tikitin jam'iyyar Democrat na neman muƙamin.

Legit.ng Hausa ta bude tasha a manhajar Whatsapp. Kasance tare da mu don samun rahotanni da dumi-dumi!

Jeffries ya lashe zaɓen fitar xa gwani na jam'iyyar da gagarumin rinjaye, inda ya samu ƙuri'u 251, yayin da mutum 11 suka ƙalubalanci zaɓensa.

Jaridar The Cable ta ruwaito cewa an gudanar da zaɓen ne a ɓoye, ta hanyar jefa ƙuri'a a asirce.

Karin bayani na nan tafe...

Asali: Legit.ng

Authors:
Ahmad Yusuf avatar

Ahmad Yusuf (Hausa editor) Ahmad Yusuf ma'aikacin jaridar Legit.ng sashin Hausa ya fara aiki a 2021, ya kware wajen kawo labarai da rahotanni da suka shafi siyasa da al'amuran yau da kullum. Matashin ɗan jaridar ya koyi Lissafi a digirinsa na farko a Jami'ar Kimiyya da Fasaha da ke Wudil, Kano (KUST) ya kuma samu shaidar kwarewa a fannin aikin jaridar zamani daga Reuters a 2022. Kafin fara aiki da Legit Ahmad ya yi aiki da jaridu da dama na turanci da Hausa tun 2012. Mail: ahmad.yusuf@corp.legit.ng 07032379262