Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Wasu ma'aurata wadanda tuni suke da yara shida sun sake haihuwar yara hudu a lokaci daya a Benin, babban birnin jihar Edo. Ma'auratan na neman taimakon jama'a.
Gwamnan jihar Zamfara Bello Matawalle ya sauya sheka daga Jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) zuwa Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a hukumance.
Tsohon ministan sifirin jiragen sama na jamhuriya ta biyu, Mbazulike Amechi, ya bukaci gwamnatin tarayya da ta bi shari'ar Nnamdi Kanu da lallama cikin adalci.
Gwamnonin da aka zaba a karkashin inuwar All Progressives Congress (APC) da wasu jiga-jigan jam'iyyar sun isa jihar Zamfara domin tarbar Gwamna Bello Matawalle.
Muhammad Mahdi, mai sukar gwamnatin Katsina ya gurfana a gaban kuliya bisa zarginsa da ake yi bata sunan Gwamna Aminu Bello Masari da sakataren gwamnatin jihar.
Yan jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) biyu a majalisar wakilai sun sauya sheka zuwa jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a ranar Talata, 29 ga Yuni.
Gabannin sauyin shekar Matawalle, Sanata Hassan Muhammed Nasiha mai wakiltan yankin Zamfara ta tsakiya a majalisa, ya sanar da ficewarsa daga jam'iyyar PDP.
A zamanin da lokacin cin hanci da rashawa bai yi kamari ba, mutane kan biya kudi kafin ayi masu rijista a cikin jam'iyyun siyasa sabanin yanda yake a yanzu.
Shugaban Alkalan Najeriya CJN Tanko Muhammad, ya rantsar mai shari'ar da ta daure tsoffin gwamnoni biyu cikin wadanda aka karawa girma zuwa kotun daukaka kara.
Aisha Musa
Samu kari