Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Verified Innalillahi wa inna ilahir raj’un, Allah ya yi wa Hajiya Zainab Musa Booth, tsohuwar jarumar Hausa ta Kannywood rasuwa, za a yi jana’iza a yau Juma'a.
A bisa ga hasashen Gwamna Wike na jihar Ribas, za a yi gagarumin sauye-sauyen sheka a cikin Jam’iyyun Peoples Democratic Party da APC nan da watan Disamba 2021.
Wasu tsoffin hotunan tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo sun bayyana inda aka ganshi yana halartar tarurruka da nufin kai kasar Najeriya ga matakin ci gaba.
Biki yayi biki yayinda aka hango wasu manyan samari suna balle bandir-bandir din kudi suna watsawa a sama a yayin wani gagarumin liyafa da ya wakana a Benin.
Hedikwatar tsaro (DHQ) ta bayyana cewa sojojin Operation HADIN KAI sun kashe kimanin 'yan ta'addan Boko Haram 73 tare da ceto wasu mutane 55 a jihar Borno.
Bayanai sun nuna hukuncin da shugaban PCACC, Muhuyi Magaji Rimin-Gado ya yanke na binciken kwagiloli da aka bai wa ’yan uwan gwamnan ce ta janyo takaddamar.
Wasu daga cikin manyan jiga-jigan APC a Zamfara sun yi fatali da rahotannin da ke cewa Gwamna Mohammed Bello Matawalle ne jagoran jam'iyyar mai mulki a jihar.
Shugaban jam'iyyar All Progressives Congress (APC) na kasa, Asiwaju Bola Tinubu, a ranar Laraba, ya yi wa gwamnan jihar Zamfara Bello Matawalle maraba da zuwa.
Hukumar shirya jarabawa ta kasa (NECO) ta ce tana bin gwamnatocin jihohin Zamfara, da Adamawa, da Kano, da Gombe, da Borno da kuma Neja bashin Naira biliyan 1.8
Aisha Musa
Samu kari