Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai hadu tare da dukkanin Sanatoci 109 na majalisar dokokin kasar don tattauna matsalolin tsaro da ke addabar kasar a daren yau.
Wasu ‘yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun harbe wani limamin cocin CRCN, Timothy Damisa, har lahira a Baissa, karamar hukumar Kurmi da ke jihar Taraba.
Kungiyar matasan Arewa (AYFC) ta mayar da martani ga kungiyar Ohaneaze kan sharhin da ta yi kan Gwamna Yahaya Bello na jihar Kogi game da mulkin karba-karba.
Diyar shugaban kasa Muhammadu Buhari, Zahra Indimi, a kwanan nan ta bayyana dalilin da yasa matar mutum c eta fi dacewa wajen fadar ko shi mutumin kirki ne.
Sanata Grace Bent, wacce ta wakilci Adamawa ta Kudu a ranar Asabar, 10 ga watan Yuli, ta sauya sheka daga PDP zuwa All Progressives Congress (APC) a garin Yola.
Bayan sauraron duka bangarorin biyu, an tattaro cewa babu tambayar da Abdul Jabbar ya amsa cikin tambayoyin da aka yi masa a zaman na yau Asabar, 10 ga Yuli.
Sanata Sani Musa, mai wakiltar Yankin Sanatan Neja ta Gabas, na samun gagarumin goyon baya daga masu ruwa da tsaki na APC don ya zama shugaban jam'iyya na kasa.
Gwamnatin jihar Sokoto da hukumomin tsaro na binciken wani mutum da ake zargi da aikata sabo. Gwamnatin ta yi Allah wadai da halaye marasa kyau na mutumin.
Manyan shugabannin jam’iyyar Democratic Party uku da dan takarar gwamna a karkashin jam’iyyar SDP a jihar Abia sun koma jam’iyyar All Progressives Congress.
Aisha Musa
Samu kari