Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Kwamishinan ‘yan sanda na jihar Kaduna, Umar Muri, a ranar Alhamis, 8 ga watan Yuli, ya ce yan fashi sun sace dalibai 204 daga watan Janairun 2021 zuwa yanzu.
'Yan bangar siyasa a ranar Alhamis, 8 ga watan Yuli, sun kashe wani dan siyasar Najeriya da aka fi sani da Ekpo yayin taron jam'iyyar All Progressives Congress.
Fadar shugaban kasa, ta bakin Garba Shehu, a ranar Alhamis, 8 ga watan Yuli, ta musanta ikirarin da ake yadawa cewa Buhari na shirin karawa Ibrahim Magu girma.
Mashawarci na musamman ga shugaban kasa Muhammadu Buhari kan harkokin yada labarai, Femi Adesina, ya ce babbar jam’iyyar adawa a Najeriya za ta zama wayam.
An gano wasu daga iyayen daliban da aka sace daga makarantar sakandaren Betel Baptist da ke Kaduna suna kuka cikin bidiyo da aka yada a shafukan sada zumunta.
Rikicin ya barke ne bayan dakatar da shugaban marasa rinjaye, Hon. Anyadike Nwosu, da wasu ‘yan majalisa biyar da kakakin majalisar, Paul Emezim yayi a yau.
Wani karamin yaro dan kasar Uganda wanda ya fara koyon tukin jirgin sama yana da shekaru 7 a duniya ya sha jinjina a shafukan sada zumunta. Graham ya burge.
Gwamnan jihar Ogun, Dapo Abiodun, ya jawo ce-ce-ku-ce daga mutane a shafukan sada zumunta bayan ya wallafa wasu hotuna da ke nuna shi yana kula da ababen hawa.
Tsohon shugaban kasa, Jacob Zuma na kasar Afirka ta Kudu ya mika kansa ga ‘yan sanda don fara yanke hukuncin daurin watanni 15 a kurkuku saboda raina kotu.
Aisha Musa
Samu kari