Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Al’umomin da ke cikin Babban Birnin Tarayya (FCT) Abuja sun fara jin tashin hankalin barkewar cutar kwalara tare da rasa rayukan mutane akalla 60 ya zuwa yanzu.
Sunday Igboho, mai fafutuka, yana a tsaka mai wuya yayin da jami'an gwamnatin Jamhuriyar Benin suka fara yi masa tambayoyi tare da matarsa ‘yar kasar Jamus.
A lokacin da mutane da yawa ke neman gajeriyar hanyar samun arziki, 'yan Najeriya hudu sun mayar da makuddan kudade da aka tura cikin asusun su bisa kuskure.
Tsohon jakadan Najeriya a Malesiya a lokacin gwamnatin Olusegun Obasanjo, Yerima Abdullahi ya bukaci mutane da daina kokarin juya tunanin Shugaban kasa Buhari.
Ahmed Musa ya yarda da kulob din kasar Turkiya bayan ya bugawa kungiyar NPFL ta Kano Pillars wasa na tsawon watanni shida, inda ya ba da taimako a wasanni tara.
Manyan mambobin jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) daga karamar hukumar Khana ta Ribas sun koma jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a ranar Laraba.
Hotunan Reverend Father Peter Ayanbadejo ya zaburar da mutane da dama a shafukan sada zumunta bayan ya yi bikin Eid-el-Kabir tare da Musulmai a jihar Ogun.
Hadimin shugaban kasa, Garba Shehu, ya bayyana cewa dan shugaba Buhari, Yusuf, ya samu lambar girma a masarautar Daura a matsayin Talban na Daura a yau Talata.
Yan Najeriya da ke neman aiki tare da FG an gabatar musu da sabbin dama a yanzu haka yayin da FRSC, rundunar Sojin Sama da kuma Sojojin Najeriya ke daukar aiki.
Aisha Musa
Samu kari