Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
'Yan fashi da makami da ke biyayya ga wani sanannen dan fashi a jihar Zamfara, Turji, suna kai hare-hare kan kamun mahaifinsa, suna sace mutane a Shinkafi.
Jami'an hukumar yaki da cin hanci da rashawa (EFCC) sun kai wani samame karamar hukumar Dutsinma da ke jihar Katsina inda suka kama mutum 20 da ke damfara.
Kungiyar National First Movement ta jadadda cewa cancanta za ta bi a yayin zabar magajin Shugaban kasa Muhammadu Buhari a 2023, inda ta ce Yahaya Bello take yi.
An sami wasu ‘yan sanda biyu da wasu mutane uku da laifin yin garkuwa da wani bawan Allah. Babbar Kotun Jihar Akwa Ibom ta yanke wa masu laifin hukuncin kisa.
Sani Shinkafi, jigo a jam’iyyar All Progressive Congress ya ce tsarin mulkin kasa ba ya adawa da ‘yan siyasa da ke sauya sheka daga wannan jam’iyya zuwa waccan.
An dage sauraron karar da jam'iyyar PDP ta shigar na neman a tsige gwamnan Zamfara, Bello Muhammad Matawalle daga mukaminsa zuwa ranar 29 ga watan Satumba.
Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ta maida martani game da zargin da gwamnonin PDP suka yi inda suka ce ana tsoratar da mambobinsu don su sauya sheka.
A ranar Juma’a ne Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta fitar da jerin sunayen wadanda aka tantance a matsayin 'yan takarar zaben gwamnan Anambra.
Rahotanni sun bayyana cewa ‘yan majalisar jihar daga yankin arewa sun ce arewa ta cancanci ci gaba da rike shugabancin kasar har bayan wa’adin shugaba Buhari.
Aisha Musa
Samu kari