Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Tsohon gwamnan jihar Imo, Sanata Rochas Okorocha ya yi zargin cewa wasu daga cikin 'yan siyasar nan ne suka jefa kasar a halin da take ciki saboda son zuciya.
Nantongo Immaculate ta sanar a Facebook cewa an sake ta cikin farin ciki kuma ta yi liyafar cin abincin ƙarshe tare da tsohon mijinta don murnar rabuwarsu.
Alhassan Kwalli ya ja hankalin jama’ar gari game da labaran da ake yada wa cewar Sadiya Haruna jaruma ce a Kannywood. Ya ce sam bata da alaka da masana'antar.
Wasu tsagerun yan bindiga sun kai mumunan hari kan makarantar horar da Sojin Najeriya wato NDA da ke jihar Kaduna a safiyar yau Talata, 24 ga watan Agusta.
‘Yan bindiga a ranar Talata, 24 ga watan Agusta, sun kai hari makarantar horar da sojoji na Naeriya da ke jihar Kaduna, inda suka kashe jami’ai biyu da sace 1.
Gwamnan jihar Zamfara, Hon. Bello Mohammed Matawalle ya amince da nadin Alhaji Kabiru Muhammad Gayari a matsayin sabon shugaban ma’aikatan jihar a yau Talata.
Da yake tabbatar da aukwar lamarin a cikin wata sanarwar da ya fitar a safiyar yau, Kakakin NDA, Manjo Bashir Jajira ya ce maharan sun yi wa tsarin tsaro kutse.
Wani dan majalisar jamhuriya ta hudu, Sanata Biyi Durojaye, ya mutu, wani rahoto da jaridar The Nation ta fitar. Ya amsa kiran Allah a safiyar yau, Talata.
Surukin Shugaban kasa Muhammadu Buhari, Ahmed Indimi, ya rubutawa matarsa Zahra Buhari kalamai masu dadi. Ya ce idan so hauka ne, ba ya fatan samun lafiya.
Aisha Musa
Samu kari