Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Dakarun na rundunar sojojin Najeriya na Operation Hadin Kai sun cafke Yusuf Saleh ne ranar Juma'a a ƙauyen Bayamari da ke Ƙaramar Hukumar Geidam ta Jihar Yobe.
Alhaji Nasir Ado Bayero shi ne Sarkin Bichi, daya daga cikin masarautun da aka kiriro a baya-bayan nan a Jihar Kano. Ya kuma kasance da ga marigayi Sarkin Kano.
Fitaccen malamin nan na Musulunci, Sheikh Ahmad Gumi ya bayyana cewa talakan Najeriya ya shiga uku sai dai ya koma ga Allah komawa na gaskiya don ya samu ceto.
Malam Abu, wani mazaunin garin Bichi ya ba Yusuf Buhari, dan Shugaba Buhari wata matar domin ya aura. An yi hakan ne a lokacin da Yusuf ya auri Zahra a yau.
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya sake sabunta wa’adin Farfesa Ishaq Oloyede a matsayin Shugaban Hukumar Samar da Guraben Karatu a Manyan Makarantu ta Kasa.
Babban mai sukar gwamnatin Muhammadu Buhari, Fani Kayode ya bi sahun manyan 'yan APC don halartan daurin auren dan Shugaban kasar, Yusuf Buhari a jihar Kano.
Mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo ya isa filin jirgin sama na Aminu Kano da ke jihar Kano domin daurin auren Yusuf Buhari a yau Juma’a, 20 ga watan Agusta.
Hukumar Hana yi wa Tattalin Arzikin Kasa Zagon Kasa ta EFCC ta kulle wani gida mallakin tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, a garin Kano.
An jibge jami’an tsaro a garin, yayin da jami’an Hukumar Tsaro ta DSS suka yi wa masallacin da za a dara auren Yusuf da Zahra Bayero kawanya ta kowacce kusurwa.
Aisha Musa
Samu kari