Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Kyawawann hotunan 'ya'ya matan Sanata Ahmad Sani Yariman Bakura sun matukar birge jama'a a soshiyal midiya. 'Yann matan hudu reras sun bayyana gwanin kyau.
Yemi Farounbi, tsohon ambasadan Najeriya a kasar Philippine, yace Shugaban kasa Muhammaduu Buhari ladabtarwar ce daga Ubangiji da ake yi wa 'yan Najeriyaa.
Kyawawan hotunan tsohon gwamnan Jigawa, Alhaji SUle Lamido tare da wasu iyalai, 'yan uwa da abokan arziki yayin daurin auren diyarsa Surayya da Yazid Danfulani.
Jarumar Nollywood, Nkechi Blessing, ta buga kirji tare da ikirarin cewa tana da kudin siyan namiji, ta killace shi a gidanta kuma ta dinga juya shi yadda ta so.
Wata budurwa cikin kwanakin nan ta zama abun magana bayan bidiyonta ya karade kafafen sada zumuntar zamani inda ta bayyana a kasuwa da wani salon kitso a kanta.
Jigon jam'iyyar APC a jihar Jigawa kuma 'dan takarar kujerar sanatan Jigawa ta tsakiya, Alhaji Tijjani Ibrahim Gaya, ya kwanta dama sakamakon rashin lafiya.
A bidiyon TitTok, budurwar ta rubuta cewa lokacin da ta fara ganinsa ta ji tana kaunarsa amma kaunar ta bace da ta ga yana amfani da IPhone amma mai madannai.
Bincike ya nuna yadda magidanta a jihar Adamawa suka rungumi wannan salon mai suna "Permanent Day" inda suke yin aurensu salamun kaulin babu sanin uwargida.
Wata matashiyar budurwa kyakyawa a TikTok wacce ke aiki matsayin 'yar aiki a Dubai tayi bidiyo inda take yi wa masu mata dariya martani kan aikin da take yi.
Aisha Khalid
Samu kari