Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Tuni dai shirin wannan bikin na 'yan gata ya kankama inda aka yi hotunan kafin bikin na amarya da ango cike da izza tare da bayyanar al'adun sarauta da katinsu.
Kamar yadda matashin mai suna Ebuka Peter Ezeugwu ya bayyana, da ilimi mai arha kuma nagarttacce na Najeriya da ya samu ne yasa har ya iya zuwa kasar waje.
Wani 'dan sanda ya bayyana wadatar zucinsa a kan titi da irin albashin da yake samu ya ishe shi, lamarin da ya birge jama'a. Ya ki karban kudin da aka bashi.
Wani matashi 'dan Najeriya mai amfani da suna @mayorkunstudio a TikTok ya bayyana bidiyon kyakyawar budurwa baturiya da ta kai masa ziyara har gida Najeriya.
Bidiyon TikTok din da aka sake wallafa wa a shafin @gossipmilltv a Instagram ya ja maganganu kuma suka dinga bayyana ra'ayoyinsu kan kaifin kwakwalwar yaron.
Wani matashi ya bayar da labarin yadda 'dan uwan shi ya rasa gurbin karatu a jami'a duk da ya samu A bakwai da B daya a jarabawar kammala sakandare ta WASSCE.
Wata kyakyawar budurwa ta yi wuff da saurayin da ta fara yi wa magana a kafar sada zumuntar zamani. Sun yi aure bayan shekaru 5 da tayi masa magana kai tsaye.
Terhemen Anongo dalibi ne mai hazaka da ke son darasin Physics da Lissafi. Ya kammala makarantar sakandare da sakamako mai kyau.Ya so zama Injiniyan man fetur.
Wata budurwa 'yan Najeriya mai suna Maryam Hussain, wacce ke haka burtsatsai a matsayin sana'a ta shawarci matasa da masu digiri sa su kirkiri sana'ar kansu.
Aisha Khalid
Samu kari