
Author's articles







Gwamna Yahaya Bello na jihar Kogi,ya bayyana dalilin da yasa shi da Gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna suka halarci zaman kotun koli.Sun ce saboda talaka ne.

Wasu gwamnonin Najeriya sun maka Gwamnatin tarayya a gaban kotun koli kan wa’adin da ta dina na daina amfani da tsofaffin takardun N200, N500 da N1000 a kasar.

Mai magana da yawun Kungiyar Dattawan Arewa, Hakeem Baba Ahmed, ya zargi Buhari da yunkurin kayar da jam’iyyar APC a zabe mai zuwa da canza fasalin wasu Naira.

Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano yayi kira ga bankuna dake kin karbar tsofaffin kudi a jihar kan cewa zai hukunta su. Ba su kadai ba,har ‘yan kasuwa.

Hukumar DSS tace bata gama tuhumar Femi Fani-Kayode, tsohon ministan sufuri kuma daraktan kamfen din Bola Ahmed Tinubu ba. Tace akwai sauran rina a kaba dai.

Wani matashi mai suna Abdul ya cika wandonsa da iska bayan budurwarsa ta gayyaci kawayenta 3 kuma sun tashi abincin N222k a Gusto da ke Kano.N100k yaso kashewa.
Aisha Khalid
Samu kari