Aisha Khalid
4681 articles published since 22 Agu 2019
4681 articles published since 22 Agu 2019
A ranar Alhamis din da ta gabata ne musulmi mabiya aqidar Shi'a suka birne mutane 4 'yan kungiyar da suke zargin 'yan sanda da kisansu a Talata a jihar Bauchi yayin tattakin da suka yi a ranar Ashura. An katse tattakin yayin gamuw
A ranar Alhamis ne hukumar 'yan sandan birnin tarayya ta cafke 'yan duba hudu da laifin damfarar wata mata miliyan 11. Kehinde Ayoola mai shekaru 37, Sesan Fatoye mai shekaru 30, Shola Samuko mai shekaru 50 da Seyi Fagbemi mai she
Wani mutum Dan kasar Faransa, mai suna Jean-Louis Biron ya shigar da karar wani zakara mai suna Maurice akan damunsa da yake da carar sassafe. Biron mazaunin birnin Rochefort, ya kai korafinsa ne akan tsuntsun mai shekaru 4 a duni
Jaridar Premium Times ta bada rahoton yadda dalibai biyu suka rasa rayukansu sakamakon harbin da 'yan sanda suka yi yayin zanga-zangar da daliban jami'ar tarayya da ke Oye Ekiti suka yi. 'Yan sanda sun ce rahoton bashi da tushe ba
A ranar Talata ne ma'aikatar lafiya ta kasar Iraqi tace an kashe mutane 31 kuma wasu mutane 100 sun samu raunika a yayin murnar Ashura a birnin Karbala. Ma'aikatar ta ce mutane 10 daga cikin wadanda suka samu raunin na cikin matsa
A ranar Asabar ne gwamnan jihar Ogun, Dapo Abiodun; da dan takarar kujerar gwamnan jihar karkashin jam'iyyar APM, Adekunle Akinlade za su san makomarsu. A yau Talata ne kotun sauraron kararrakin zabe ta jihar ta bayyana cewa ta sh
A ranar Juma'a ne Gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed, ya rantsar da sabbin zababbun kwamishinoni 20 a jihar. A yayin rantsar da sabbin kwamishinonin zuwa majalisar zartarwa ta jihar, Gwamnan ya dora mu su alhakin wanko ma'aikatan
Gwamna Bello Matawalle na jihar Zamfara ya amince da maido da malaman makaranta 556 da gwamnatin da ta gabata ta kora. Hakan na kunshe ne a cikin takardar da babban daraktan yada labarai na jihar, Yusuf Idris ya sa hannu kuma ya m
Shahararriyar mawakiyar gambara, Nicki Minaj ta ce "Na yanke hukuncin yin murabus don ajiye iyali". Kamfanin Dillancin Labarai, NAN ya ruwaito cewa mawakiyar ta sanar da zancen yin murabus din ta a ranar Alhamis a shafinta na Twit
Aisha Khalid
Samu kari