Aisha Khalid
4681 articles published since 22 Agu 2019
4681 articles published since 22 Agu 2019
Shararren mawaki Davido, ya shirya tsaf don auren rabin ransa Chioma. Mawakin dai har ya kai gaisuwa ga dangin masoyiyar ta sa. Angon mai jira gado ya Samar da hakan ne a shafinsa tare da sanar da cewa za a yi shagalin aurensu a
A yau Talata ne wata kotu dake Kaduna ta kashe auren shekaru 8 tsakanin Rashida Yakubu da mijinta, Muhammad Yahaya, akan batiri. Mai shari'ar, Murtala Nasir, ya kashe auren ne bayan kokarin da yayi kan magabatan ma'auratan su sasa
A yayin zaman kotu a kan shari'ar tsohon shugaban kasar Sudan, Omar Al-Bashir, ya bayyana cewa tarin makuden kudaden Yarima Salman na kasar Saudiyya ne ya ba shi kudin. Mai shari'ar ya tuhumi tsohon shugaban da mallaka, tare da am
An tsayar da ranar da za a fara shari'ar ga maharan 11 ga watan Satumba. Maharan dai mutane biyar ne da suka hada da Khalid Shaikh Mohammed wanda ake zargi da zama shugaban shirya harin ranar talata 11 ga watan Satumba a 2001 da a
A bayanin da mai magana da yawun hukumar. Ikechukwu Ani yayi, yace an yanke shawarar dakatar da diban ma'aikatan ne don ta kai karshen a tsarin matakin karshe na diban. Ya ce hukumar zata tsara yadda zata diba ma'aikatan ne da kya
Dattijon arewa, Farfesa Ango Abdullahi, ya jajanta kalubalen da Fulani makiyaya ke fuskanta a Najeriya. Ya shawarci Shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya maida hankali akan matsalolin. Ango, tsohon shugaban jami'ar Ahmadu Bello da
Shugaban kungiyar kwadago, reshen jihar Ekiti, Olatunde, yace gwamnatin tarayya zata fara biyan karancin albashi a watan Satumba mai zuwa.Olatunde yace abinda ya kawo tsaiko a fara biyan karancin albashin...
Gwamnatin Amurka ta sanar da cewa ta karawa 'yan Najeriya masu fita zuwa kasashenta kudin hatimin yardar shiga kasahentan, wato Visa.Sabon kudin hatimin zai fara ne daga kai 'yan Najeriyar da ta yarjewa...
A yankin Baberu na Banda ne aka samu gawa da ta shekara 22 a kabari garas! Gawar Nasir Ahmed, na nan bata yi komai ba, hatta likkafanin fari yake tas. 'Yan yankin na kiran wannan lamari da "mu'ujiza" kuma suna cewa a lokacin...
Aisha Khalid
Samu kari