Aisha Khalid
4681 articles published since 22 Agu 2019
4681 articles published since 22 Agu 2019
Wani mutum mai matsakaicin shekaru wanda aka fi sani da Papa Ebube mazaunin yankin Arita Lane a Yenagoa ya kashe kansa. Mutumin, kamar yadda makaftansa suka sanar, ya kashe kansa ne ta hanyar rataya. Yayi hakan ne a sa'o'in farko
Mataimakin shugaban kasa, Yemi Osinbajo ya ce akwai matukar muhimmanci tare da amfani ga 'yan Najeriya idan kansu hade. A jawabinsa na yayen daliban jami'ar jihar Osun a ranar Asabar 21 ga watan Satumba, Osinbajo ya hori 'yan Naje
Hukumar 'yan sandan jihar Zamfara sun samu bindigogi 100 daga wajen 'yan ta'addan da suka aje makamai a jihar. Kwamishinan 'yan sandan jihar, Usman Nagogo ya bayyana hakan ne a taron manema labarai da suka yi a hedkwatar hukumar d
Duk da dokar hana yawo da aka saka a karamar hukumar Udu ta jihar Delta don kawo karshen kungiyoyin asirin da suke baje kolinsu a yankin, an samu rahoton kashe wani basarake mai suna Egolor Kolo. An kashe basaraken Dan yaren Urhob
Babbar kotun yankin Mpape da ke Abuja ta yankewa wani manomi wata hudu a gidan yari. Maomin mai suna Yusuf Jimidi Dan shekaru 19 ya saci kaji 5 ne mallakin wani mai tireda. Mai shari'a Hassan Muhammad ya yanke hukuncin ne bayan Ji
Rundunar 'yan sanda ta musamman ta jihar Legas ta cafke Dan shekaru 11 mai suna Hamed Gilani a samamen da ta kai Oshodi. Hamed Gilani, ya sanarwa da 'yan sandan cewa bai ga wani aibun shan wiwi ba gani da cewa yana sha tun shekaru
Shugabar alkalan shari'ar Abba Kabir Yusuf da Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano, Halima Shamaki, a ranar Laraba ta ce, ita ba za ta ce hukuncinta bai kammalu ba kamar yadda INEC ta yi a zaben jihar. Shamaki ta ce, ta na
A ranar Litinin mai zuwa, 23 ga watan Satumba, alkalin alkalan Najeriya, Muhammad Tanko, zai rantsar da sabbin manyan lauyoyin Najeriya 38 a kotun koli. A takardar da daraktan yada labarai na kotun koli, Festus Akande, ya sa hannu
Hukumar makarantar Portchester Community School da ke Fareham, Hants ta tirsasa Kada Jones mai shekaru 14 a duniya da zama ita kadai ko kuma zaman gida sakamakon girman da tayi da kayan makaranta. Kada, wacce ta koma hutu don fara
Aisha Khalid
Samu kari