Aisha Khalid
4681 articles published since 22 Agu 2019
4681 articles published since 22 Agu 2019
Jami'an NSCDC na jihar Borno sun kama wata mata mai shekaru 38 a jihar da laifin kona diyar kishiyarta. Hausa Adamu ta kona gaban diyar mijinta mai shekaru 7 a duniya. Shugaban NSCDC, Abdullahi Ibrahim, ya sanar da.....
Ngozi Okonjo-Iweala: Mace ce mai kamar maza. Ana matukar mutunta ta kuma tana daya daga cikin shuwagabanni mafi rinjaye na duniya. Masaniya ce a fannin tattalin arziki. Tsohuwar ministar an haifeta ne a 13 ga watan Yuni na 1954. K
Masana'antar Kannywood na daga cikin masana'antun fina-finai a Najeriya masu habaka. Sigar da masana'antar ke habaka za a iya dangantata da cikakkiyar al'adar malam bahaushe da ake nunawa a fina-finan. Sama da shekaru 20 da...
A jiya hukumar 'yan sandan jihar Benue suka cafke shugaban masu garkuwa da mutane da suka kware a kashe mutane tare da birnesu.'Yan sandan sun bayyana cewa an kama mutane 40 da suke da hannu a fashi da makami da garkuwa da....
Yara biyu, daya mai shekaru 7, dayan mai shekaru 12 sunyi barazanar kashe wata mata mai shekaru 60 a yunkurinsu na kwace motarta, kamar yadda jaridar mail online ta ruwaito. A halin yanzu 'yan sanda ma neman yaran ido rufe...
Wani dan gidan fursuna ya kara aikata laifi sa'o'i bayan ya fito daga gidan maza. Laifin kuwa yasa aka maidasa gidan da ake bashi ci da sha kyauta, wajen kwanciya kyauta kuma manyan abokansa na jiran isarsa...
Abin alhini ya auku a ranar juma'a a jamhuriyar Afirka ta tsakiya. Jirgin kwantar da tarzoma na majalisar dinkin duniya ya yi hatsari inda aka tabbatar da cewa mutane 3 sun rasa rayukansu.Daraktan yada labarai da hulda...
'Yan sanda zasu gurfanar da Olusegun Ogunleye mai shekaru 29, na lamba 16 titin Idahosa, Ajao Estate da ke Legas da laifin sata da yunkurin kisan kai, a lokacin da lafiyarsa ta samu. Olusegun ya shanye omo kwano daya ne bayan...
Hukumar yaki da rashawa ta EFCC ta gurfanar da wani mutum mai suna Nuhu Ibrahim Shu'aibu wanda aka fi sani da Ishaku Abdulrazaq akan damfara da sunan babban manajan kudi na matatar man fetur ta kasa, NNPC.
Aisha Khalid
Samu kari