Aisha Khalid avatar

Aisha Khalid

Aisha Khalid marubuciyar jaridar Legit.ng ce mai fatan shahara. Ta samu digirinta na farko a jami'ar Ahmadu Bello da ke Zaria a shekarar 2018. Ta kwashe shekaru tana rubutu a fannonin siyasa, nishadi, tsegumi da sauransu. Za a iya tuntubar ta a adireshin email din ta kamar haka: aisha.khaleed@corp.legit.ng

4681 articles published since 22 Agu 2019

Author's articles

Nemen duniya: Matsafa na kutse a makabartu
Nemen duniya: Matsafa na kutse a makabartu
Labarai

Jama'ar yankin Rimin Kebe na jihar Kano sun mika akan kutsen da wasu batagari da suke zargin matsafa ne ke yi a makabartunsu. Jama'ar yankin sun ce, miyagun mutanen kan shiga makabartun ne cikin dare don cimma miyagun...

Nakasa ba tawaya ba:
Nakasa ba tawaya ba:
Labarai

A makon da ya gabata ne shafukan sada zumunta suka cika fal da hotuna tare da bidiyoyi na wata kyakyawar budurwa akan keken guragu da kyakyawan angonta. Abinda ya jawo cece-kuce a wajen samari da 'yam mata.

Tarihin shahararrun yara 6 masu kudi a Najeriya
Tarihin shahararrun yara 6 masu kudi a Najeriya
Labarai

Lokacin muna yara, fatanmu watarana mu girma kuma mu samu abin hannu. Duk da dai baiwa bata san shekaru ba matukar kana da burin bayyanata a duniya. Hakan ce kuwa ta kasance da wasu yara sanannu a Najeriya wadanda suka samu...

Masu zafi

Masu tashe

Manyan labarai