Aisha Khalid
4681 articles published since 22 Agu 2019
4681 articles published since 22 Agu 2019
Maryam Sanda da ake zargi da hallaka mijinta Bilyaminu Bello, ta fadi hakikanin abinda ya ja mutuwar mijinta a gaban babban kotun tarayya da ke Maitama, Abuja. A jiya ne aka cigaba da sauraron shari’arsu. Sanda ta sanar da...
Oluwatubosun Dahunsi, wanda aka gurfanar a gaban babban kotun majistare da ke Akure, yace bai san me ya shiga ransa ba har ya kasha matarsa Oluwafunmilayo. Hukumar ‘yan sanda jihar Ondo ta kama Oluwatubosun ne sakamakon...
Wata kotun Majistare a Katsina ta bukaci adana malamin gidan horo na Daura mai shekaru 78 a gidan maza. Za a aje Malam Bello ne a gidan yari har zuwa ranar 22 ga watan Oktoba, 2019 lokacin sa za a cigaba da...
Ga abinda ta ce: “Sunana Fatima Mamman Daura… Idan mutum ya yi tunani, zai gane cewa babu yadda za a yi a hana matar shugabaan kasa shiga wani sashi na gidan gwamnati. Sashin da aka Magana akai ana kiransa da ‘Glass House’...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sa hannu akan sabbn dokokin da majalisar datttawa ta aminta dasu guda biyar. Umar Yakubu, babban mai bada shawara ga shugaban kasa akan harkokin majalisar dattawa ya sanar da...
Dan takarar jam’iyyar APC a zaben kujerra gwamnan jihar Sokoto, Ahmed Aliyu da jam’iyyar APC sun daukaka kara sakamakon rashin gamsuwa da hukuncin kotun sauraron kararrakin zabe . A ranar Laraba ne Ahmed Aliyu da jam’iyyar APC...
An zargi wata mata mai suna Alhaja Baliqees Yahyah Muhammad da laifin amfani da dutsen guga mai zafi wajen kona mazaunan masu aikinta da ke da kananan shekaru. Lamarin ya faru ne a Ilorin, babban birnin Kwara a ranar 11 ga...
Wani mutum dan kasar Uganda mai yara 100 ya karo mata hudu sakamakon Karin bukatar haihuwa da yake. Nulu Ssemakula mai shekaru 94 a duniya mazaunin kauyen Ruyonza ya kara fadada iyalan...
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya yi alkawarin ganin cewa anyi wa yara 9 na jihar da aka sace, aka siyar a jihar Anambra adalci. Gwamnan ya yi alkawarin na a ranar Talata inda ya tabbatar da cewa duk wani matakin ...
Aisha Khalid
Samu kari