Aisha Khalid
4681 articles published since 22 Agu 2019
4681 articles published since 22 Agu 2019
Duk da bayyana Mamman Daura da aka yi a matsayin uban taron auren Hanan Buhari da Muhammad Turad, dan uwan shugaban kasa kuma shakikinsa bai samu halarta ba.
Rundunar Operation Whilr Stroke da ke yankin arewa ta tsakiya a Najeriya ta damke 'yan bindiga hudu da miyagun makamai a samamen da ta kai sansaninsu a Benue.
Mai bai wa shugaban kasa shawara ta musamman, Malam Garba Shehu, ya ce ko a nan gaba za a yi alfahari da hukuncin shugaba Buhari na cire tallafin man fetur.
Allah ya yi Sarkin Musawan Katsina, Alhaji Muhammad Gidado Usman Liman, rasuwa. Ya rasu a ranar Laraba da rana bayan gajeriyar rashin lafiya da yai fama da ita.
Bidiyon yadda ake ruwan kudi a bikin diyar shugaban kasar Najeriya, Hanan Buhari da Turad Sha'aban, ya janyo cece-kuce a kafafen sada zumuntar, jaridar Punch.
Wadansu bata-gari da aje zargin 'yab bindiga ne a ranar Lahadi sun kutsa fadar Isiu da ke Ikorodu a jihar Legas inda suka yi yunkurin garkuwa da sabon basarake.
Wasu 'yan bindiga da ake zargin makiyaya ne a ranar Lahadai, sun kai hari yankin Adara da ke Buda a karamar hukumar Kajuru ta jihar Kaduna. Sun kashe mutum uku.
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta sanar da shirinta na fara bai wa kauyukan arewa maso gabas agaji ta hanyar cilla wa 'yan gudun hijira abinci ta jiragen sama.
Bayanai sun nuna cewa a kalla mutum tara aka yanke wa hukuncin kisa ajihar Kano da ke yankin arewacin Najeriya daga farkon shekarar 2020 zuwa watan Augusta.
Aisha Khalid
Samu kari