Aisha Khalid
4681 articles published since 22 Agu 2019
4681 articles published since 22 Agu 2019
Rundunar 'yan sandan jihar Delta ta damke wani daraktan masa'antar Nollywood mai suna Nonso Ekene tare da wani maigadi mai suna Isaac Sunday, a kan zargin kisa.
Muhammadu Sanusi, tsohon sarkin Kano, ya ce bashi da wani buri na fitowa takarar kujerar siyasa a kasar nan. A yayin da zaben 2023 ke gabatowa, ana ta hasashe.
Alkawari ya cika a yau ranar 4 ga watan Satumban 2020. An daura auren Hanan Buhari da Muhammad Turad Sha'aban a fadar shugaban kasar da ke Aso Villa Abuja.
Jami'ai biyu na rundunar sojin saman Najeriya sun rasa ransu sakamakon mummunan hatsarin motar da aka tafka a ranar Litinin a jihar Bauchi, Punch ta ruwaito.
Rundunar 'yan sandan jiihar Katsina a yammacin Alhamis sun cafke 'yan bindiga fiye da 50 tare da kwato shanun sata 220 a kokarinsu na ganin karshen ta'addanci.
Shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari, ya nuna damuwarsa a kan yadda farshin kayan abinci ya ke hauhawa a kasar annan sanna jama'a na kuka da gwamnatinsa.
A kokarin ci gaba da tabbatar da zaman lafiya tare da yaki da ta'addanci a kasar nan, zakakuran dakarun sojin Najeriya karkashin rundunar Operation Accord.
Hukumar Hisbah ta jihar SOkoto ta cafke wani mutum mai shekaru 33 uku a karamar hukumar Wamakko a kan zarginsa da take da damfarar dan sanda da wasu mutum 14.
A kalla mutum hudu cikin 'yan gudun hijira mayakan Boko haram suka yi awon gaba da su a yayin da suke gonakinsu a kusa da Maiduguri a ranar Talata da karfe 4:30
Aisha Khalid
Samu kari