Aisha Khalid
4681 articles published since 22 Agu 2019
4681 articles published since 22 Agu 2019
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta damke mabarata 68 a birnin Kano sakamakon zarginsu da take da karya dokokin haramta bara a titunan jihar tun daga wata Fabrairu.
Masu kaiwa da kawowa a motocin haya a birnin Kaduna sun koka da yadda masu motocin haya suka ninka kudin mota sakamakon karin farashin duk litar man fetur.
Abubakar Malami, antoni janar na tarayya, ya ce da gaggawa zai garzaya bada shaida a kan dakataccen shugaban hukumar EFCC, Ibrahim Magu, matukar aka gayyacesa.
Ayuba Wabba, shugaban kungiyar kwadago ta Najeriya (NLC), ya ce gwamnatin tarayya ba ta fahimcesu ba kan korafin da suka yi na tashin farashin litar man fetur.
A kalla mutum 14 suka rasa rayukansu yayin da gidaje masu tarin yawa suka rushe bayan ambaliyar ruwan sama da ta auku a karamar hukumar Gummi ta jihar Zamfara.
Shugaban dakarun sojin saman Najeriya, Air Marshal Sadique Abubakar, ya ce bayanan sirri sune abinda ake bukata matukar ana bukatar nasara a yaki da ta'addanci.
A ranar Talata, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana martanin da yayi wa shugaban kasar Amurka, Donald Trump, a kan zarginsa da yayi da kashe Kiristoci.
Wasu 'yan daba 12 a ranar Litinin a yayin da ake ruwan sama sun kai wa 'yan sanda biyar hari a wata tashar mota da ke Okagwe a yankin Ohafia da ke jihar Abia.
Tsoffin malaman makarantun firamare tare da na kananan hukumomi a jihar Delta da suka yi murabus, sun fito zanga-zanga a ranar Talata, SaharaReporters tace.
Aisha Khalid
Samu kari