Aisha Khalid
4681 articles published since 22 Agu 2019
4681 articles published since 22 Agu 2019
Wasu 'yan bindiga sun kashe wani dattijo mai shekaru 50 mai suna Ashiru Aliyu a sa'o;in farko na ranar Litinin a kauyen Daulai da ke karamar hukumar Safana.
Hukumar taimakon gaggawa ta jihar Katsina (SEMA), a ranar Talata ta tabbatar da mutuwar rayuka 8 tare da salwantar gine-gine 25,961 da ambaliyar ruwa ta shafa.
Fitaccen marubuci Farfesa Wole Soyinka, ya yi kira ga shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya sauya salon mulkin Najeriya, ko kuma akwai yuwuwar dukkanmu mu nitse.
Kamar yadda tarihi ya bayyana, jama'ar kabilar Babur Bura sun shigo Najeriya ne daga kassar Yemen da ke yankin gabas. Sun iso ta kasashen Sudan da Chadi ne.
Gwamnatin tarayya ta tabbatar da 'yan kasar Najeriya da ke gudun hijira a Diffa da ke jamhuriyar Nijar cewa tana musu shirye-shiryen dawowa gida Najeriya da su.
Wani bene ya rushe a sa'o;in farko na ranar Talata inda aka rasa rayukan mutum biyu kuma 'yan gida daya a Gwammaja 'Yan kosa, karamar hukumar Dala ta jiha Kano.
Rundunar 'yan sandan jihar Ogun ta damke wasu matasa hudu a kan zarginsu da ake da lakadawa wani dan sanda mugun duka har ya mutu, shafin Linda Ikeji yace.
Fitaccen kuma sanannejarumin masana'antar fina-finan Hausa, furodusa kuma mai bada umarni, Ali Nuhu, ya bayyana a matsayin jakadan La Liga na arewacin Najeriya.
Wasu kungiyoyi masu zaman kansu 130 karkashin jagorancin kungiyar hadin kan jihar Kano (KCSF), ta kushe karin farashin litar man fetur da kudin wuta lantarki.
Aisha Khalid
Samu kari