Aisha Khalid
4681 articles published since 22 Agu 2019
4681 articles published since 22 Agu 2019
Rundunar 'yan sanda reshen jihar Osun ta damke wani mutum mai suna Tobilola Jolaosho a kan zarginsa da nadar bidiyon batsa a wani karamin lambu da ke Osogbo.
An kama Dan-Tabawa sakamakon ganinsa da aka yi dumu-dumu yana taro da 'yan bindigar daji, kamar yadda hadimin gwamnan jihar Zamfara, Zailani Baffa ya sanar.
'Yan sanda a Zamfara sun kama wani Abu Dan-Tabawa, makusancin tsohon Gwamna Abdulaziz Yari, bayan da yake taron sirri da wasu wadanda ake zargin 'yan bindiga ne
Tsawa ta kashe mutum hudu cikin manoma biyar da suka fake a kasan bishiya yayin da ake tafka mamakon ruwan sama a kauyen Kukar-Gesa da ke karamar Katsina a jiha
Katafaren gidan mawakiya Rihanna da ke birnin London wanda ta kwashe kusan shekaru biyu da rabi ana gina shi an daga shi domin siyarwa, daga shafin Linda Ikeji.
Babban lauyan Najeriya kuma lauya mai rajin kare hakkin dan Adam, Femi Falana (SAN), ya mika korafi a kan gwamnatin Najeriya da ta jihar Kano kan Sharif Yahya.
Wani babban jami'i a fadar shugaban kasa ya gaggauta yi wa tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo, martani a kan ikirarinsa na daidaicewar Najeriya karkashi.
Wata kungiyar siyasa mai suna BAT 23, ta kaddamar da yakin neman zabe da kuma tattara masoya ga shugaban jam'iyyar APC, Bola Tinubu a zaben shugabancin kasa.
An samu wani lamari mai kama da wasn kwaikwayo a kofar shiga majalisar zartarwa ta jihar Ondo, yayin da 'yan majalisa biyu na jam'iyyar adawa suka hana shiga.
Aisha Khalid
Samu kari