Aisha Khalid
4681 articles published since 22 Agu 2019
4681 articles published since 22 Agu 2019
Dakataccen shugaban hukumar yaki da rashawa tare da hana yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, Ibrahim Magu, ya musanta zarginsa da ake da karbar cin hanci.
Gwamna Godwin Obaseki na jihar Edo ya mika godiyarsa ga Nyesom Wike a kan rawar da ya taka yayin zaben gwamnan jihar da ya gabata a ranar Asabar har ya lashe.
Dan takarar gwamna a karkashin jam'iyyar APC a zaben jihar Edo da ya gabata, Fasto Ize-Iyamu, ya yi kira ga Gwamna Godwin Obaseki da ya dawo jam'iyyar APC.
Wata matashiyar budurwa da ke aiki a jihar Legas, ta zargi ubangidanta da yi mata fyade a cikin gidansa a duk lokacin da ya samu damar matarsa ta tafi aiki.
An yi addu'ar ukun rasuwar Sarkin Zazzau, Alhaji Shehu Idris a fadarsa da ke birnin Zaria a yau, 23 ga watan Satumban 2020. Manyan mutane sun samu halarta.
Dan majalisar tarayya mai wakiltar mazabar Gusau da Tsafe a majalisa wakilai, Kabiru Amadau mai Palace, ya gwangwaje tsofaffin malamansa da sabbin babura 10.
Sakamakon tsadar kayan abinci,an rufe sanannen wurin cin abincinnan na N30 da ke Kano, da ya kawo cece-kuce. An bude wurin cin abincin shekarar da ta wuce.
Rasuwar Sarkin Zazzau, Alhaji Shehu Idris, ta tunatar da dukkan arewa rashe=rashen manyan sarakunan da tayi. Za mu waiwaya a kan wasu daga cikin sarakunan.
Hukumar karbar korafi ta jihar Kano ta sanar da cewa ta samu labarin wasu kudi sama da miliyan 30 da aka wawure a ma'aikatar noma ta jihar Kano, BBC ta ruwaito.
Aisha Khalid
Samu kari