Aisha Khalid
4681 articles published since 22 Agu 2019
4681 articles published since 22 Agu 2019
Bayan nasarar da Gwamna Godwin Obaseki ya samu a karo na biyu a zaben da aka yi ranar Asabar, ya bayyana a titunan Benin City tare da matarsa da mataimakinsa.
Gwamna Obaseki ya aika da sako mai matukar muhimmanci ga dan takarar jam'iyyar APC, Osagie Ize-Iyamu, bayan lallasa shi da yayi a zaben da ya gabata, BBC tace.
Rasuwar mai martaba Sarkin Zazzau, Dakta Shehu Idir a ranar Lahadi da ta gabata ya tada hankulan jama'a bayan shekaru 45 da ya kwashe a karagar mulki, BBC tace.
Nasir El-Rufai, gwamnan jihar Kaduna, ya ce shugaban kasa Muhammadu Buhari bai taba yin amfani da isarsa ba ta yadda bai dace ba. The Cable ta wallafa hakan.
Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki ya sake nasarar lashe zaben jihar Edo a karo na biyu bayan zaben da aka yi na ranar Asabar da ta gabata, The Nation tace.
A cikin ranakun karshen mako da suka gabata, wasu 'yan bindiga sun kai hari yankin Gobirawan Cali a karamar hukumar Maru ta jihar Zamfara sun sace manoma 40.
Rundunar 'yan sandan jihar Bauchi ta damke wani mutum mai sunaa Bawada Audi mai shekaru 50 a duniya a kan kashe jaririn jikansa a Rimin a karamar hukumar Toro.
Dan takarar gwamnan jihar Edo a karkashin inuwar jam'iyyar APC, Fasto Osagie Ize-Iyamu, ya fitar da takarda bayan lallasa shi da Gwamna Obaseki na PDP yayi.
Shugaban ma'aikatan fadar Buhari, Farfesa Ibrahim Gambari, a ranar Lahadi ya shugabanci ministoci da manyan jami'an gwamnati zuwa kasar Zazzau domin jana'iza.
Aisha Khalid
Samu kari