Aisha Khalid
4681 articles published since 22 Agu 2019
4681 articles published since 22 Agu 2019
Hukumar yaki da rashawa da sauran laifuka mai zaman kanta (ICPC), a ranar Litinin, ta ce ta bankado makuden kudi har N2.67 biliyan na ciyar da 'yan makaranta.
Akwai rade-radin da ke yawo a kasar Zazzau cewa gwamnatin jihar tana hararo nada Yariman Zazzau, Munir Jafaru a matsayin sabon sarkin Zazzau, an tsananta tsaro.
Mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo, ya ce akwai sa ran gwamnatin tarayya ta bude iyakokin kasa nan kusa, jaridar The Punch ta wallafa hakan nan.
Hotunan fusataccen matashin da yayyaga takardun makarantarsa dukkansu ya janyo cece-kuce a kafafen sada zumuntar zamani, shafin Linda Ikeji ya wallafa hakan.
Kafin ka fara tafiya zuwa wata kasa a fadin duniya, akwai matukar amfani idan ka gane cewa ba dukkan kasashe duniya bane suka maraba da kai ko kuma suke jama'a.
Gwamnatin jihar Kaduna ba za ta yi amfani da rahoton da majalisar nadin sarki na masarautar Zazza ta kai mata ba domin cike gurbin sarkin Zazzau, Premium Times.
Wasu mayakan ta'addancin Boko Haram tare da iyalansu sun mika wuya ga dakarun sojin Najeriya a Banki. Hedkwatar ta wallafa hotunan mayakan tare da bayanansu.
A ranar Asabar Sanata Kabiru ya bada auren diyarsa Architect Aisha Kabiru Marafa da wasu marayu 13 a cikin taron mutane da dama a babban birnin jihar Kaduna.
Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle ya dakatar da matashin dake tattaki daga Zamfara zuwa Kaduna saboda nuna masa soyayya, shafin Linda Ikeji ya wallafa.
Aisha Khalid
Samu kari