Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Uwargidan Shugaban kasa Muhammadu Buhari, Aisha Buhari, ta kaddamar da sabon kamfen akan rashin tsaron dake kasar nan a shafinta na Twitter a ranar Lahadi.
A kalla mutum 4 ne suka rasa ransu sakamakon mugun hatsarin da suka hadu da shi yayin zanga-zangar EndSARS a Edo sannan wasu hudu sun samu wasuraunika miyagu.
Wani babban tarihi na nahiyar Afrika da ba a iya mavewa da shi yana masaruatra Benin, gari mai matukar tarihi kuma har yanzu yana dauka hankalin jama'a da dama.
Bulaliyar majalisar dattawa, Orji Uzor Kalu, ya ce tsohon shugaban yankin yamma, Obafemi Awolowo, ya sanar da shi cewa ya ki aiki tare da shugaban kasan soja.
Daliban jami'o'i karkashin inuwar kungiyar daliban jami'o'i ta kasa ta ce hakurinsu ya kare sakamakon dogon yajin aikin da kungiyar malamai masu koyarwa jami'a.
Shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta jihar Bauchi, Dahiru Tata, ya sanar da hakan lokacin da yake gabatar da shaidar nasarar zabe ga ciyamomi da kansiloli.
Gwamnatin tarayya ta ja kunnen masu zanga-zangar dakatar da SARS. Ministan labarai, Lai Mohammed ya fadi hakan ne a ranar Asabar, 17 ga watan Oktoban 2020 din.
Tunde Rahman, mai magana da yawun Bola Tinubu, shugaban jam'iyyar APC, yace babu gaskiya a zantukan da ke yawo na cewa yana daga cikin wadanda suka dauka nauyi.
Shugaban arewa a Kudu, Alhaji Musa Saidu, ya bukaci 'yan kabilar Ibo da su manta da batun shugabancin kasa a 2023 idan suka kasa tabbatar da zaman lafiyar kasa.
Aisha Khalid
Samu kari