Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Ganduje, ya sa hannu akan dokar jihar, wadda ta mayar da Sarkin Kano ya zama shugaba na dindindin ga majalisar sarakunan jihar.
Ahmed Musa wanda yake wasa a kungiyar Al-Nassr da ke kasar Saudi Arabia, yana daya daga cikin kwararrun 'yan kwallo a kasar nan. Ya kasance yana kwallo tuni.
Bashir Ahmad, hadiimin shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi wa dan tsohon mataimakin shugaban kasa, Aliyu Atiku Abubakar martani a wata wallafarsa a Twitter.
CNG tace zata fara zanga-zanga maras tsayawa daga ranar Alhamis mai zuwa, akan rashin tsaron da ke addabar arewacin Najeriya, kamar yadda kungiyar tace zatayi.
Babajide Sanwo-Olu, gwamnan jihar Legas ya ce gwamnatin jiharta ware kudi har naira miliyan 200 domin biyan diyya ga iyalan da jami'an rundunar SARS suka kashe.
Shugaban majalisar dattawa ya ce zanga-zangar da ta barke a fadin kasar nan a kan cin zarafi da zaluncin da 'yan sanda ke yi, kwalliya ta biya kudin sabulu.
Wasu 'yan daba dauke da miyagun makamai sun kai wa 'yan Najeriyan dake zanga-zanga akan zaluncin da 'yan sanda ke yi a Abuja hari. Channels Tv ta wallafa haka.
Kamar yadda Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir Ahmad El-Rufai ya wallafa a shafinsa na Twitter, Sabon Sarkin Zazzau, Alhaji Ahmad Bamalli ya kai masa ziyara.
Gwamnan jihar Kogi Yahaya Bello ya nuna damuwarsa a kan rikicin da ka cigaba da barkewa a sassan kasar nan. Ya yi kira ga matasan kasar da su ajiye makamansu.
Aisha Khalid
Samu kari