Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Masarautar Zazzau ta taba samun jarumar zakakurar bassarakiya mai suna Amina. Jarumar ta goge a fannin yaki kuma ta jagoranci tawagar mayaka 20,000 a kasarta.
Rundunar soji ta Operation Whirl Stroke ta samu nasarar halaka wasu 'yan bindiga, kwato miyagun makamai da kuma wasu kwayoyi a jihar Benue da ke arewacin kasa.
Bayan saka dokar ta baci a jihar Legas na sa'o'i 24, an soke dukkan tashi ko saukar jiragen sama a fadin jihar. Zanga-zangar ta nakasa kaiwa da kawowa a jihar.
Lai Mohammed, ministan al'adu da labari, ya umarci 'yan siyasa, malaman addini, shugabannin gargajiya da kuma duk masu fadi a ji da su daina zuga masu EndSars.
Sojoji da 'yan sanda a sa'o'in farko na ranar Talata sun manage wasu yankuna da ke da kusanci da filin sauka da tashin jiragen sama na Nnamdi Azikiwe a Abuja.
Kungiyar gwamnaonin Najeriya (NGF) ta ce za ta shawo kan dukkan bukatun da matasan Najeriya masu zanga-zanga a kan cin zarafi da kisan da 'yan sanda suke yi.
Tsohon gwamnan jihar Kano kuma shugaban kungiyar Kwankwasiyya, Rabiu Kwankwaso, ya kafa gidan rediyo a jihar Kano kuma ya nada tsohon dan jaridar BBC, Maude.
Daya daga cikin manyan sarakunan kasar nan, Alaafin na Oyo, Oba Lamidi Adeyemi, ya cika shekaru 82 a duniya kuma daya daga cikin matansa ta shirya masa shagali.
A yayin da zaben kasar Amurka na 2020 ke gabatowa, Legit.ng ta tattaro muku jerin motocin alfarma da Shugaba Trump ya mallaka. A gane cewa, wannan jerin motoci.
Aisha Khalid
Samu kari