Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana sabon salon biyan albashin jami'an 'yan sanda, inda ya umarci hukumar albashi ta kasa da tayi gaggawar amsar canjin.
A jawabin da shugaban kasa yayi da daren Alhamis, wanda ya ja kunnen wadanda suka yi uwa da makarbiya a kan zanga-zangar ya ce lallai gwamnatin tarayya bazata.
Hukumar yaki da rashawa mai zaman kanta ta maka daya daga cikin 'yan majalisar wakilai, Hon. Oghuma Johnson Egwakhide, a kotu, bisa tuhumar sa da laifin amsa.
Kamar yadda jaridar ThisDay ta wallafa, an ji harbe-harbe tare da ganin mummunar wutar gobara ta tashi a gidan gyaran hali da ke Ikoyi a jihar Legas da ke kudu.
Fatima Ganduje-Ajimobi ta yi wallafa da bayyana nadamarta da damuwarta inda tace ta yi dana-sanin taba goyon bayan shugabanni marasa hankali da kishin kasar su.
Mataimakin shugaban kasann Najeriya, Farfesa Yemi Osinbajo ya nuna damuwarsa akan harbe-harben da aka yi a Lekki. Ya ce za a yi wa jama'a adalcin da ya dace.
Wasu matasa da ake zargin 'yan daba ne sun afka gidajen jama'a inda suka dinga ballesu a yankin Surulere da ke jihar Legas. Mazauna yankin sun tabbatar da haka.
Mazauna Oluku kusa da Benin, babban birnin jihar Edo sun kwace jirgin sama na 'yan sandan Najeriya bayan ya manta hanya yan sama ya sauka bisa kuskure a yankin.
Bayan tayar da tarzomar rushe SARS a jihohin da dama na kasar nan, Kwamanda janar na NSCDC, Abdullahi Gana Muhammadu, yayi kiran gaggawa akan haka ga ma'aikatu.
Aisha Khalid
Samu kari