Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Gwamna Nyesom Wike na jihar Ribas ya kalubalanci 'yan jaridu su dinga yin ayyukansu yadda ya dace ba wai nemi gindin zama ba a wurin gwamnatoci ba a kasar nan.
Ayyuka na musamman na gwamnatin tarayya wanda aka shirya domin daukar matasa 774,000 daga fadin kananan hukumomi 774 a fadin kasar nan zai fara a yau Lahadi.
Wani tsohon manomi mai shekaru 70 da haihuwa, ya yanke mazakutarsa saboda zargin da iyalinsa suke masa na lalata da matan kauyensu da zawarawa inda yake gamsar.
Wata mata ta rasa ranta a daren Litinin yayin damben kwasar kayan tallafin COVID-19 a ma'ajiyar karamar hukumar Kaura dake Kagoro, Daily Trust ta wallafa haka.
Hawaye sun kubce wa Goddy Jeddy Agba, karamin ministan wutar lantarki, a ranar Talata, 27 ga watan OKtoba, yayin da yake zagayen duba asarorin da matasa sukayi.
Gwamnan jihar Adamawa, Ahmadu Umaru Fintiri, yace duk wanda yasan ya saci kayan tallafin COVID-19, yayi gaggawar mayarwa cikin awanni 12. BBC Hausa ta wallafa.
Wani matashi dan Najeriya ya wallafa hirarsa da budurwar a kafafen sada zumuntar zamani.Ya wallafa yadda suka yi da ita bayan ta cire kudi daga asusun bankinsa.
Alkali Kabir Dabo na jihar Kaduna, wanda ke zama a babbar kotun Zaria, ya daga shari'ar zuwa 2 ga watan Nuwamba, don jin sukar farko da gwamnatin jihar Kaduna.
Sace-sace da matasa ke ta yi sun cigaba da faruwa a ma'ajiyar gwamnati, inda suke sace kayan tallafin COVID-19 wadanda ya kamata a raba tun lokacin da gwamnati.
Aisha Khalid
Samu kari