Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Rundunar 'yan sandan jihar Kwala da na Cross River sun cafke barayin kayayyaki 244 a jihohin. Kamar yadda 'yan sanda suka ce, an kama wasu barayin da kayayyaki.
Dangane da matakin da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya dauka akan kashe-kashen da akayi a Lekki Toll Gate dake jihar Legas, mutane da dama sun yi magana a kai.
Gwamnan jihar Osun, Adegboyega Oyetola ya bai wa jama'ar da suka saci kayan tallafin korona a jiharsa da su dawo da kayayyakin da suke kwashe cikin sa'o'i 72.
Gwamnonin kudu maso yamma sun bayyana asarar dukiyoyin da akayi a jihar Legas a matsayin yunkurin durkusar da tattalin arzikin yankin, The Cable ta wallafa.
Mazauna jihar Kogi da ke Arewacin Najeriya sun fasa ma'adanar kayan tallafin COVID-19 da aka bai wa jihar. Kamar kowacce jihar, sun kwashi iyakar kayan tas.
Rundunar Operation Safe Haven (OPSH) da ke kula da tsaro a jihar Filato ta cafke 'yan daba 30 da ake zargi da hannu cikin hari tare da sace kayayyakin gidan.
Mayakan ta'addanci na ISWAP, wadanda wani bangare ne na Boko Haram a halin yanzu suna musayar ruwan wuta tsakaninsu da dakarun sojin Najeriya. HumAngle tace.
Gwamnan jihar Ebonyi, David Umahi, ya kori hadimansa na musamman da ke bashi shawara a kan tsaro da wasu jami'ai uku a kan kone ofisoshin 'yan sanda a yankin.
Tsohuwar mai bada shawar ta musamman a kan ala'amuran majalisar dattawa, Sanata Florence Ita-Giwa, ta gurfana a kan guiwoyinta inda take rokon matasa da daina.
Aisha Khalid
Samu kari