Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Don nuna farinciki, matar gwamnan jihar Kebbi, Zainab Bagudu ta wallafa hotuna 5 na kwamishinonin jihar masu karancin shekaru,inda take nuna basu wuce 30 da 40.
Samarin unguwar Daudu dake karamar hukumar Guma a jihar Benue, sun fara zanga-zangar a ranar Lahadi, 1 ga watan Nuwamba, akan bata mazakutarsu a cikin kauyen.
A ranar Lahadi, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nuna takaicinsa game da harin da jami'an tsaro da suka kai ga masu zanga-zangar lumana a jihohin Najeriya.
Hukumar shirya jarabawa ta Afrika ta yamma ta saki sakamakon jarabawar daliban da suka kammala babbar makarantar sakandare a wannan shekarar 2020 da ke wucewa.
Dakarun sojin saman Najeriya basu dauka kiran da aka dinga musu ba domin su kawo dauki ga jama'ar kauyen Takulashi da ke gundumar Shikarkir, Chibok da ke Borno.
Wani DPO na 'yan sanda wanda ya bukaci a adana sunansa, ya ce ba za su bai wa jama'a tabbacin za su basu kariya ba a karshen shekarar nan, su kare kansu da.
A jiya da daddare ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya roki matasa a Abuja, da su daina zanga-zanga a tituna, su yi kokarin tattaunawa mai amfani da gwamnati.
Gwamnan jihar Adamawa, Ahmadu Fintiri ya zargi wasu masu hannu da shuni da daukar nauyin 'yan ta'adda da bata-gari wurin kawo cikas a mulkinsa. Daily Nigerian.
Haruna Ungogo, jakadan Najeriya a kasar Jordan, masarautar Hashmite dake Jordan da Iraq, inda ya rasu yanada shekaru 75 da haihuwa.Jaridar Daily Nigerian ta ce.
Aisha Khalid
Samu kari