A dawo mana da mazakutarmu: Hotunan fusatattun matasa suna zanga-zanga a Benue

A dawo mana da mazakutarmu: Hotunan fusatattun matasa suna zanga-zanga a Benue

- Samari sun fara zanga-zanga a Benue sakamakon batar mazakutarsu a ranar Lahadi, 1 ga watan Nuwamba

- A cewarsu, samari 7 sun nemi mazakutarsu sama ko kasa amma tayi layar zana shi ne suka yanke shawarar yin zanga-zanga

- Sarkin kauyen Daudu, Chado Oliver, da ke karamar hukumar hukumar Guma ya bukaci su zo ya tabbatar amma babu wanda yaje

Samarin unguwar Daudu da ke karamar hukumar Guma a jihar Benue, sun fara zanga-zangar a ranar Lahadi, 1 ga watan Nuwamba, a kan batan mazakutarsu a cikin kauyen.

Kamar yadda rahotonni suka gabata, samari 7 kenan a kauyen suka duba mazakutarsu suka ga tayi layar zana. Wani matashi ya kashe kansa a ranar 11 ga watan Oktoba, bayan an zargesa da sace mazakutar wani.

Sun fara zanga-zangar a kasuwar Daudu, sakamakon haka titin Makurdi zuwa Lafiya ya cunkushe kafin isowar 'yan sanda, shafin Linda Ikeji ya wallafa.

Sarkin kauyen, Chado Oliver bayan an sanar dashi faruwar lamarin, ya bukaci wadanda mazakutar tasu ta bata da su je ya duba amma har yanzu babu wanda yaje.

Sai dai kakakin hukumar 'yan sandan, DSO Catherine Anene ta ce bata da labarin batar mazakutar kowa, don har yanzu babu wanda ya kai musu kara.

KU KARANTA: Ba za mu sadaukar da rayukanmu a kan ku ba, ku kare kanku - DPO ga 'yan Najeriya

A dawo mana da mazakutarmu: Hotunan fusatattun matasa suna zanga-zanga a Benue
A dawo mana da mazakutarmu: Hotunan fusatattun matasa suna zanga-zanga a Benue. Hoto daga @Lindaikejiblog
Asali: Twitter

KU KARANTA: 'Yan adawa ke daukar nauyin 'yan daba domin lalata mulkina - Gwamnan PDP ya koka

A wani labari na daban, kowa da irin mata ko kuma miji da yake son ya karasa rayuwarsa da shi ko ita. Bayan kafafen sada zumunta sun bayyana, samun mata da mazajen aure ya saukaka ga mutane da dama.

Wani saurayi, mai suna Ejike Minimum Wage Analike, yayi amfani da shafinsa na kafar sada zumuntar zamani don neman matar aure.

Kamar yadda ya bayyana a wata matattara da ke kafar sada zumuntar zamani ta Facebook, inda yayi cigiyar matar da yakeso.

Ya wallafa hotonsa, sannan ya bayyana irin matar da yake so, hakan kuwa ya kawo cece-kuce iri-iri.

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel