Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Yayin da Adamu yake yiwa 'yan sanda jawabi a hedkwatar Edo dake GRA Benin, lokacin da yake ba wa 'yan sanda kwarin guiwa akan konannun ofisoshin su da aka kona.
Gwamnatin jihar Kaduna ta dage kullen da ta saka a kananun hukumomi 23 dake jihar, zuwa karfe 6:00 na safe zuwa 6:00 na yamma, jaridar The Nation ta wallafa.
Ministocin kudu maso yamma da aka umarta da su koma jihohinsu na gado saboda rikicin zanga-zangar EndSAR sun gabatar da rahoto ga majalisar zartarwa ta tarayya.
Muhammad Adamu, Sifeta janar na 'yan sanda, yace yawancin 'yan sanda mutanen kirki, ba kamar yadda sukayi kaurin suna sakamakon zalunci wanda ya janyo EndSARS.
Karamin ministan ilimi, Emeka Nwajiuba, ya ce an tura wa wasu malaman jami'an sama da asalin albashinsu, da kansu har wasu suka mayar wa da gwamnati kudinta.
'Yan fashi da makamai sun tare hanyar Bakori zuwa Kabomo a jihar Katsina. A ranar Talata da misalin karfe 8:30 na dare ne 'yan fashin suka tare hanyar Bakori.
Shugaban mayakan ta'addanci na Boko Haram, Abubakar Shekau, ya saki sabon bidiyo inda ya sha alwashin cigaba da barnar da yake yi, jaridar HumAngle ta wallafa.
Abubakar Malami, antoni janar na tarayya, ya ce akwai yuwuwar 'yan daba ne suka saka kayan sojoji sannan suka dnga harbe-harbe a Lekki tollgate da ke Legas.
Fitaccen jarumin Kannywood, Adam A. Zango, ya kwarara addu'o'i ga Rahama Sadau a kan batancin da aka yi wa manzon Allah a karkashin hotunan da ta wallafa jiya.
Aisha Khalid
Samu kari