Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Shugaba Muhammadu Buhari yace matsawar yana kan mulki, 'yan Najeriya bazasuyi kukan rashin abinci ba.Domin za a cigaba da noma don samar da abinda kowa zai kai.
Rundunar sojoji ta kashe wata mata mai dauke da abu mai fashewa da wasu 'yan bindiga 7 a Borno da jihar Yobe. Matar, tayi yunkurin fasa abun a sansanin sojoji.
Daukacin malaman addinin jihar Kano da ma'aikatu masu zaman kansu sunyi kira ga Ganduje akan ya cire duk wani dan kasar Faransa daga yin ayyuka a jihar Kano.
Gwamna Bala Mohammed ya nuna takaicinsa akan yadda yakar Boko Haram yake daukar lokaci mai tsawo.Gwamnan jihar Bauchin yayin da kwamitin 'yan majalisar wakilai.
Babatunde Lawal, babban sakataren a ofishin sakataren gwamnatin tarayya, Boss Mustapha, ya rasu. Lawal ya rasu a ranar Juma'a, 6 ga watan Nuwamba bayan jinya.
Wata tsohuwa mai shekaru 80, ta auri masoyinta mai shekaru 35 da haihuwa a kasar Egypt. An daura auren Iris Jones da Mohammed Ahmed yanzu haka, bayan sun soye.
Major, karen Joe Biden ne dabba na farko mara gata da zai fara rayuwa a cikin white house. Ana sa ran karen dan asalin kasar Jamus zai koma rayuwarsa da Biden.
Gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna ya bayyana halaye 9 wadanda suka dace da na sarakunan addini da suka janyo ya nada Ambasada Ahmed Nuhu Bamalli, a sarki.
Munirat Abdulsalam, fitacciyar malamar mata kuma mau tattaunawa a kan harkar auratayya, ta bar addinin Musulunci. Ta wallafa hakan a shafinta na kafar Facebook.
Aisha Khalid
Samu kari