Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Bayan kasar Zazzau ta yi sabon sarki, Ambasada Ahmed Bamalli, wanda shine a da magajin garin Zazzau, za a mika masa sandar sarautar kasar a ranar 9 ga Nuwamba.
Masu zanga-zangar EndSARS sun kaiwa sojoji hari a Lekki Toll gate ranar 20 ga watan Oktoba 2020, cewar Salisu Bello, kwamandan bataliya ta 65 ta sojin Najeriya.
Bayan gabatar wa da sifeta janar na 'yan sanda takardun kotu a kan kalaman batancin da aka yi wa manzon Allah (S A W) da hotunan Rahama Sadau suka janyo rikici.
An hango Donald Trump bayan sanar da nasarar Joe Biden, yana wasan kwallon golf. An hango Trump sanye da wata farar hula, riga mai nauyi, wata riga da takalmi.
A ranar Joe Biden ta farko a kan karagar mulki, zababben shugaban kasar ya yi niyyar soke dokar Donald Trump ta dakatar da matafiya daga kasashe goma sha uku.
Tun bayan bayyanar hotunan Rahama Sadau, wadanda suka kawo cece-kuce a kafafen sada zumuntar zamani, mutane da dama musamman 'yan fim sukayita yin bidiyo suna.
Ndidi Odo mace ce mai shekaru 32 a duniya kuma matar matukin adaidaita sahu ce wacce hotunanta ya bazu a kafafen sada zumuntar zamani. Shafin Linda Ikeji ya ce.
Zababben shugaban kasar Amurka, Joe Biden, ya mika sakon godiyarsa da jinjina ga daukacin jama'ar kasar Amurka saboda zabensa da suka yi don ya mulki kasar.
Rundunar Operation Hadarin Daji sun ragargaji 'yan bindiga 5, sun samu nasarar ceton mata 3 da yaransu a kauyen Diskuru dake karamar hukumar Faskari a Katsina.
Aisha Khalid
Samu kari