Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Wata jarumar fina-finan Nollywood, Olive Utalor ta yi ikirarin mallakar duk wani abu da zai karkato da hankalin da namiji a aure. Jaruma Utalor ta fadi hakan.
An daura auren Najib Aminu Waziri, dan Aminu Waziri Tambuwal, gwamnan jihar Sokoto, da Amina Umar Tafida, diyar Sanata Umar Tafida, Tafidan Argungu, The Cable.
Wasu daga cikin 'yan mata 26 'yan karamar hukumar Faskari da ke jihar Katsina, sun bayyana yadda ta kaya tsakaninsu da wadanda suka yi garkuwa da su, The Cable.
Rundunar sojin sama ta Operation Thunder Strike ta samu nasarar kashe wasu 'yan ta'adda da suke dauke da miyagun makamai. 'Yan ta'addan suna tafe ne a babura.
Sanata Ali Ndume ya zargi tubabbun 'yan Boko haram bai wa 'yan ta'addan bayanai a kan sojoji, musamman bayan ganin harin da mayakan suka kai Damboa kwanan nan.
Tsohon sanata mai wakiltar kogi ta kudu, Dino Melaye, ya janyo cece-kuce a kafafen sada zumuntar zamani bayan ya saki bidiyonsa yana kwasar rawa a tsaka hamada.
Kotun majistare dake Osogbo, jihar Osun, ta yankewa wasu mata 2, Suliyat Tajudeen da Ayomide Abdulazeez hukuncin dauri a gidan yari, bisa yunkurin kashe gwamna.
Hukumar 'yan sanda ta jihar Legas ta bayyana korar jami'an 'yan sanda guda 10 a ranar Laraba da tayi, saboda sun aikata laifuka daban-daban,Daily Nigerian tace.
KADRIS ta ce za ta fara amsar N1000 don cigaban jihar na 2021 daga hannun duk wanda ya mallaki hankalin kansa, kuma mazaunin jihar Kaduna daga ranar Laraba.
Aisha Khalid
Samu kari