Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
An hana sanatoci damar ganin Ndume a gidan gyaran hali na Kuje dake Abuja, damar zuwa wurin sanata Ali Ndume, wanda aka garkame a ranar Litinin saboda rashinsa.
'Yan uwa da abokan arzikin Theresa Yohanna Bwai, mai shekaru 52 da danta, Bweifar Isaac, mai shekaru 22, su na cikin matsanancin tashin hankali. Shafin Linda.
Sakataren wani babban dan kasuwan Ingila, Matthew Moulding, yayi murabus bayan wanda yake yiwa aiki ya bashi euro miliyan 21.Moulding, mai kamfanin Hut Group.
A ranar Litinin 'yan sandan jihar Katsina sukayi musayar wuta da 'yan bindiga a karamar hukumar Safana yayin kokarin ceto wata mata mai shekaru 55, Hafsatu.
A ranar Litinin, wani dan ta'adda ya kai wa wani Malam Nuhu mazaunin kauyen Tumfafi da ke karamar hukumar Garko da ke jihar Kano, hari, The Punch ta wallafa.
Ministan ayyuka da gidaje, Babatunde Fashola, yace jam'iyyar APC zata cigaba da mulki a 2023, matsawar ta cika wa 'yan Najeriya alkawuran da ta daukar mu su.
Hukumar 'yan sandan jihar Legas, ta kama wata yarinya 'yar shekara 19, mai suna Jemila Ibrahim da kawarta, Fatima Mohammed, mai shekaru 21 dake Monkey Village.
Sanata Ali Ndume, wanda ma'aikatan gidan gyaran hali na Kuje suka tafi dashi a ranar Litinin, a bisa umarnin babbar kotun tarayya dake Abuja, zai daukaka kara.
A ranar Litinin, darekta janar na PGF, Dr. Salihu Lukman, yace tikitin jam'iyyar APC zai fita don duk masu neman wata kujera su nema.Yace siyasa ta kunshi gasa.
Aisha Khalid
Samu kari