Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce wajibi ne jami'an tsaro su yi iyakar kokarinsu wurin tabbatar da sun dakatar da kashe-kashen da ya ta'azzara a Najeriya.
Wasu 'yan bindiga sun kai hari gidan tsohon dan majalisar wakilai, Abubakar Yahaya Kusada, inda suka tafi da mutane 2. Kusada tsohon kakakin majalisar jiha.
Sanata mai wakiltar mazabar Kaduna ta tsakiya, Mallam Uba Sani, ya alakanta hare-hare da garkuwa da mutanen da akeyi a jihar Kaduna da mummunan yanayin titunan.
Gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum ya musanta labarin kai masa hari da 'yan ta'adda suka kara kai wa tawagarsa, jaridar Daily Trust ta wallafa hakan a yau.
Wani dan sanda ya harbi wani saurayi mai suna Olaoye Akintayo, a ranar 21 ga watan Nuwamban 2020, inda take anan ya rasa ransa. Channels TV ta wallafa haka.
Wani jami'in 'yan sanda mai suna Tishe Goji, ya harbi mutane 2, daya ya rasa ransa take a nan, daya kuma yana cikin matsanancin hali, jaridar Newswire ta sanar.
An tsinci gawar shugaban jam'iyyar APC na jihar Nasarawa, bayan an anyi garkuwa dashi. Wata majiya da take kusa da iyalan mutumin ne ya sanar da manema labarai.
Gwamnatin tarayya ta ce amincewa da bukatar ASUU, a kan cire ta daga tsarin IPPIS, na wucin gadi ne. Da zarar lokacin ya wuce, za a mayar da ita kan tsarin.
Shugaban jam'iyyar APC na jihar Nasarawa, Philip Tatari Shekwo, ya shiga hannun masu garkuwa da mutane. Kwamishinan 'yan sandan jihar, Emmanuel Bola Longe yace.
Aisha Khalid
Samu kari