Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Gwamnatin tarayya za ta taka wa duk wani mai zanga-zanga akan cutarwar dan sanda da wasu matsololi makamantan haka burki, jaridar Thisday ta wallafa hakan.
Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ya nuna takaicinsa a kan yawan 'yan sandan da ya kamata su yi yaki da ta'addanci amma suna can suna yin akasin hakan.
Labari da dauminsa da ke zuwa daga jaridar HumAngle shine na sace jami'an gwamnatin jihar Borno da mayakan ta'addanci na ISWAP sukayi a ranar Litinin a Damasak.
Zahra Buhari-Indimi, diyar shugaba Muhammadu Buhari, ta wallafa hoton wata jarida mai dauke da hotunan kashe-kashen Zabarmari kuma ta rubuta: Zuciyata ta karye.
Hukumar 'yan sandan jihar Cross River sun damki wani mutum mai shekaru hamsin da biyu mai suna Cyprain Mbe, wanda ake zargin ya na safarar miyagun makamai.
A ranar Litinin, rundunar sojin Najeriya ta nuna takaicin yadda wasu 'yan arewa maso gabas suke kin baiwa jami'an tsaro bayanai wadanda zasu taimakawa bincike.
Duk gwamnonin jihohi 36 da ke karkashin NGF sun bayyana takaicin su a kan kisan manoma 43 da aka yi a jihar Borno ranar da Asabar, 28 ga watan Nuwamban 2020.
Wani dan jarida dan Najeriya, David Hundeyin ya bayyana yadda aka kirkiri Boko Haram a Najeriya. Hundeyin ya zargi arewa da kirkirar muguwar kungiyar a yanzu.
Ali Ndume, Sanatan Borno ta kudu, ya ce a baya yana caccakar tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan sanda yana kan mulki, amma yanzu yana matukar kewar mulkin.
Aisha Khalid
Samu kari