Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Budurwar mai karancin shekaru, tayi wannan wallafar a shafinta na kafar sada zumuntar zamani ta Facebook, inda take bayyana abubuwan alfahari dangane da ita.
Sananniyar jarumar fina-finan Nollywood, Iheme Nancy, ta nuna tsananin kaunarta ga karenta, inda ta nuna tsananin rikon amanarsa har ya zarce na wasu kawayenta.
Felicia Okpara, ta ce 'yan sanda sun cutar da ita saboda ta daga waya tana daukar bidiyon zanga-zangar EndSARS da matasa suka yi a Surulere da ke jihar Legas.
Sanata Ishaku Abbo, mai wakiltar Adamawa ta Arewa a majalisar dattawa, ya bayyana canja shekarsa, daga jam'iyyar PDP zuwa jam'iyyar APC.Kamar yadda Daily Trust.
Wasu masoya 2 'yan kasar Kenya sun gano cewa yaya da kanwa suke, ana saura 'yan kwanaki kadan aurensu. An umarci John Njoroge ya dakata da shirye-shiryen bikin.
Matakan tsaro sun tsananta a farfajiyar babbar kotun Kano a ranar Alhamis ana saura sa'o'i 2 a fara shari'a a kan wadanda sukayi batanci ga musulunci da Annabi.
Gwamnan jihar Ebonyi, Gwamna David Umahi, ya fatattaki wasu jami'an kula da kananun hukumomi 2. Dama ya fara fatattakar ma'aikata tun bayan ya canza sheka.
Gwamnan jihar Cross River, Ben Ayade, ya umarci Betta Edu, Kwamishinan lafiya, da ya kula da lafiyar Joseph Wayas, tsohon shugaban majalisar dattawan, da yake.
Wata budurwa mai suna Olaide Oluwo, tana bukatar a yi mata adalci bayan wani sojan Najeriya da ke Sangotedo, jihar Legas ya ci zarafinta a ranar Laraba, 25.
Aisha Khalid
Samu kari