Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Shugaban jam'iyyar APC na Najeriya, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, yace sai an zage damtse kafin a samu nasarar yaki da 'yan ta'adda a Najeriya, Daily Trust tace.
Mawakin ya ce duk mutumin da ya siya wa matarsa ko budurwarsa mota, amma ya bar mahaifiyarsa tana takawa da kafarta, zai fuskanci azabar Ubangiji idan ya mutu.
Bukola Saraki, shugaban kwamitin sasanci na jam'iyyar PDP ya ce yakamata shugabanni su dakata da neman kujeru, su hada kan 'yan kasa, a gyara makarantu sannan.
TCN tace an gyara tashar rarrabe wutar lantarkin da ta samu matsala 'yan kwanakin da suka gabata.Mukaddashin darekta janar na TCN, Sule Abdulaziz ya sanar.
Kamar yadda Africa Facts Zone ta ruwaito, Sarki Lestsie III shine mutum na 9 a kaf duniya, wanda yafi kowa mallakar filaye.Yana matukar alfaharin mallakar fili.
Tsohon gwamnan jihar Imo, Sanata Rochas Okorocha yayi kira ga shugaba Muhammadu Buhari, inda ya shawarcesa da ya fatattaki kaf ministoci da hadimansa don gaza.
Shugaba Muhammadu Buhari ya amince da zama da 'yan majalisar wakilai don tattaunawa a kan matsalar rashin tsaro, kamar yadda 'yan majalisar wakilai suka bukata.
Gwamnan jihar Nasarawa ya rada wa tagwayensa sunan Shugaban kasa Muhammadu Buhari da sunan Sanata Umar Tanko Al-Makura, jaridar daily Trust ta wallafa hakan.
Iyalan wani babban dan kasuwa daga jihar Katsina, mazaunin Kaduna, Mahdi Shehu, sun bayyana cewa yana cikin matukar hatsari bayan kama shi da 'yan sanda sukai.
Aisha Khalid
Samu kari