Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Daukaka karar da Maryam Sanda tayi na babbar kotu, a kan kisan mijinta da ake zargin ta yi a ranar Juma'a, 4 ga watan Disamba, shi ya fara janyo cece-kuce.
Rikici ya barke a babban ofishin INEC, lokacin da baturen zabe, Hakeem Adikum, ya bayyana jam'iyyar APC a matsayin wacce ta samu nasarar cin zaben da aka yi.
Yarinya Kaothar Ajani, mai shekaru 16, ta zage wurin sana'ar tukin Keke-Napep bayan mutuwar mahaifinta. Tana sana'ar ne don kulawa da kanta da mahaifiyarta.
Kashim Shettima, tsohon gwamnan jihar Borno, ya ce ya yi wuri shugabannin APC su fara magana a kan zaben shugaban kasa na 2023. Shugabannin APC za su sanar.
An tsinci gawar wani Enuduisu Godday Odili, mai shekaru 40 a gidan wasu karuwai dake layin Azikwe Mile 2, Diobu, PortHarcourt, jihar Rivers, Daily Trust tace.
Wani soja, wanda ba a gano sunansa ba, ya cutar da wata mata a ranar Asabar, inda yace tayi shigar banza. Al'amarin ya faru da misalin 9:47am a Oju-Ore a Ogun.
Wasu mutane dauke da makamai da ke zargin 'yan bindiga ne sun tarwatsa masu kada kuria a kauyen Oroji da ke gundumar Rini ta karamar hukumar Bakura da ke jihar.
Fitaccen dan kasuwa kuma tsohon dan takarar kujerar shugabancin kasa, Harry Akande ya rasu. Dan kasuwan ya rasu yana da shekaru 77 a duniya, Thisday ta wallafa.
Goodluck Jonathan, tsohon shugaban kasan Najeriya, yayi magana akan yuwuwar kara tsayawa takarar shugaban kasa a zaben 2023. Kamar yadda The Cable ta ruwaito.
Aisha Khalid
Samu kari